Sharhin Fim Din ‘Mijin Badariyya’ Suna: Mijin Badariyya Tsara Labari: Munzali M. Bichi da Aminu U/Ginu Kamfani: Jidawa International Shiryawa: Ibrahim S. Jidawa Umarni: Ali Gumzak Jarumai: Ali Nuhu, …
Sharhin Fim Din ‘Mijin Badariyya’ Suna: Mijin Badariyya Tsara Labari: Munzali M. Bichi da Aminu U/Ginu Kamfani: Jidawa International Shiryawa: Ibrahim S. Jidawa Umarni: Ali Gumzak Jarumai: Ali Nuhu, …
A kwanakin baya ne masu garkuwa da mutane su ka sace sabuwar jarumar Kannywood Maryam K.K. Mun samu tattauna da ita don samun cikakken bayani kan bun da ya faru. Kwanki kin gamu da iftila’in da ya fa…
• HADIN DADI..... •. •. •. •. •. •. Matan Aure! • • • • • Uwar Gida ga hadin da zaki gigita Mai gida da Dadi... Ki sami hulba ki dakata sai tayi laushi Tamkar garin fulawa ko foda ma'ana dai tayi lau…
Akoi cutuka da dama da ake dauka ta hanyar jima'i masu matukar lahanin gaske ga lafiya. Ga kadan daga cikinsu : 1.Gonorrhoea: Ciwon sanyine mai ta'adi wanda yakan kama mace ko Namiji ta hanyar ji…
Daga Iro Mamman A halin da ake ciki yanzu dai wani abu da ya ɗauki hankalin jama'ar Najeriya shine yajin da uwargidan shugaban ƙasa Aisha Buhari ta yi daga fadar shugaban ƙasa, da kuma zargin neman M…
A wata hira da tayi da manema labarai Laila Ali Othman kawa a wajen Hadiza Gabon ta bayyana dalla-dalla dalilin da ya sanya aure baya tasiri a yankin Arewacin Najeriya, sannan kuma ta bayar da shawar…
A iya binciken da na yi matar Malam Bahaushe tana da gata sosai sama da sauran matan kabilunmu, domin Malam Bahaushe bai yarda ya ga matarsa ta fita tana aikin karfi ko wahala ba. Shi duk talaucin sa…
DAGA Bashir Abdullahi El-bash Yau Asabar, 5 ga watan Satumba, 2019. Tsohuwar mai ba gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje shawara kan harkokin kyautata rayuwa da walwalar mata, kana babbar…
Wannan wani sabon al'amari ne da ya kunnu kai akan shahararriyar yan masana'antar kannywood wato fati washa akan hoton happy independence da tayi. Ga Bidiyon nan ku kalla Mun Dauko Daga Shafin Hausal…
Young ustaz shima dai ba'a barsa a baya ba wajen yin martanin al'amuran wasu jaruman kannywood to yau ma yayi kaca kaca da fati washa ga bidiyon nan ku kalla. Ga bidiyon nan kasa. Mun Dauko Daga Sha…
Ya ku yan kasata Nigeria ku saurari wannan nasiha daga shehin malamin Sheikh Muhammad Auwal Adam albani zaria (Rahimahullah) idan kai masoyin buhari ko kai makkiyinsa ne yana da kyau ka saurari wanna…
Duk A Cikin Shirin 'Yan Fim da Finafinai, Wanda Jaridar Dimokuradiyya Ke Daukar Nauyi Wakilinmu Mukhtar Yakubu Kano Da alama dai a yanzu yayin dawowar tsofaffin jarumai a cikin masana'antar finafinai…
Maigirma Ministan sadarwa na Ash-sheikh Dr Isa Ali Ibrahim Pantami yace; "a cikin kwanaki 45 da na zama Minista, mun yi nasaran magance wasu manyan matsaloli a ma'aikatar sadarwa wanda tsawon shekar…
Bayan shekara daya da auren su, Allah ya albarkace su da kyakkyawan jariri namiji - Hauwa Indimi da Mijinta Mohammed 'Yar'Adua sun samu karuwar ne a jiya Laraba 2 ga watan Oktobar nan - Hauwa ce dai …