Masha ALLAH : KAlli Zafaffan Hotunan Fati Washa A kasa Mai Tsarki Saudiya
Masha ALLAH : KAlli Zafaffan Hotunan Fati Washa A kasa Mai Tsarki Saudiya

Masha Allah jaruma fati washa itama tana daga cikin masu dauke rahami a wannan shekara tana wajen aikin hajji Allah ya karbi ibada amen. ...

Read more »

AUDIO : Nura Oruma - kwalelenku (Yan Apc)
AUDIO : Nura Oruma - kwalelenku (Yan Apc)

Ita ma wannan wakar mai suna "KWALELWNKU"  idan kana bahaushe kaji wannan kalma nasan kasan zancen To shi dai an apc din Sakkw...

Read more »

Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta
Yanzu Nafisa Abdullahi Ta kama Babban Dan Daudu Mai Yaudarar mutane da Sunanta

A yau din nan mun samu labarin cewa wani dan daudu mai suna yakubu Daga jos yana amfani da wasu numbobin waya da yake cewa mutane nafisa...

Read more »

AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)
AUDIO : Aminu Dumbulum - Mu Makafine (kwankwasiyya)

A yau na zo muku da sabuwa wakar aminu Dumbulum wanda ya rera akan tafiyarsu ta kwankwasiyya wanda a cikin wakar ya nuna irin soyayyar d...

Read more »

Nijeriya Za Ta Yi Sallah Rana Daya Da Saudiyya
Nijeriya Za Ta Yi Sallah Rana Daya Da Saudiyya

Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto Majalisar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, ta  ayyana yau Juma'a 2/8/2019 a matsayin daya ga watan Zu...

Read more »

Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar mazajensu na aure
Manyan dalilai 5 dake sa mata cin amanar mazajensu na aure

Duk da ba kasafai mata ke cin amanar aure ba idan aka kwatanta da maza, kuma ba kasafai ake kama su ba idan har ba cigaba suka yi da aik...

Read more »

VIDEO : Sako Mai Muhimmanci Zuwa Ga Jarumai Mata Na Film Din Kannywood - Sheikh Albani Zaria
VIDEO : Sako Mai Muhimmanci Zuwa Ga Jarumai Mata Na Film Din Kannywood - Sheikh Albani Zaria

Assalamu alaikum warahamatullah a yau kam munzo muku da sabon wani muhimmanci ga jarumai mata fim din hausa. Wannan sako yana da muhimman...

Read more »

Amfanin Auren Bazawara Ko Macen Da Ta Girmeka
Amfanin Auren Bazawara Ko Macen Da Ta Girmeka

Kafin mu shiga cikin bayani ya kamata mu san shin wace ce bazawar, budurwa da kuma wacce ta girmi mijinta. Bazawara dai ita ce matar a...

Read more »

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya
Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya

Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya Hafsat Idris wacce akafi sani da Hafsat Barauniya, Jaruma ce da Duniyar Kannywood ke ya...

Read more »

Ko Kin San Da Kanki Za Ki Iya Tunzura Mijinki Ya Nemi Mata A Waje?
Ko Kin San Da Kanki Za Ki Iya Tunzura Mijinki Ya Nemi Mata A Waje?

Wasu mazan suna fadawa neman mata ne, saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce ba ta iya zaman aure ba, wacce ba ta iya kissa...

Read more »

Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu
Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu

Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu Rahama Sadau, Yakubu Mohammed za su fito a wani sabon kayataccen Fim na turanci Sh...

Read more »

© Sirrinrikemiji

Read more »

Download Sabon Videon Isah Ayagi - Matsalar So (Official HD Video)
Download Sabon Videon Isah Ayagi - Matsalar So (Official HD Video)

Isah Ayagi - Matsalar So (Official HD Video) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Do...

Read more »

Safiyar Yau Minister Dr Isa Pantami Yasaki Bidiyo Me Zafi Akan Mutanen.....
Safiyar Yau Minister Dr Isa Pantami Yasaki Bidiyo Me Zafi Akan Mutanen.....

Safiyar Yau Minister Dr Isa Pantami Yasaki Bidiyo Me Zafi Akan Mutanen..... shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon ...

Read more »

Kalli Yanda Rahama Sadau ta yi murnar shiga sabon wata da wannan kyakkyawan hoton
Kalli Yanda Rahama Sadau ta yi murnar shiga sabon wata da wannan kyakkyawan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoya...

Read more »
 
Top