Marigayi Dr. Abubakar Mahmud Gumi a wani tafsiri nashi ya bayyana cewa duk wanda ya yadda cewa an yiwa annabi sihiri hukuncin shi kisa - Malamin yayi tsokaci akan irin kariyar da Allah ya ce zai bai …
Marigayi Dr. Abubakar Mahmud Gumi a wani tafsiri nashi ya bayyana cewa duk wanda ya yadda cewa an yiwa annabi sihiri hukuncin shi kisa - Malamin yayi tsokaci akan irin kariyar da Allah ya ce zai bai …
A cikin wannan bidiyo zakuji irin yadda malamai nayi bayyani sosai kan irin halin yadda uwanmu yan arewa da suke ciki. Allah yasa mu dace ya baku zama lafiya da arziki amen. ©HausaLoaded …
A cikin wannan bidiyo malam yayi bayyani mai gamsarwa akan irin karya ce karya cen da ake rudewa dalibai yan islamiyya da ranar da anka haifi Annabi Muhammad s.a.w Ga bidiyon nan ©HausaLoaded …
Ai Sharin Dan Allah Ga duk wanda Allah ya jarraba da wannan lalaura sai yai kokari ya jarraba wannan fa'ida insha Allah,Allah zai yaye masa ita. ZA'A NEMI 1. Man Habbatussauda 2. Man Zaitun 3. Man…
Fati Washa da rahama sadau aminan juna ne dai wanda gaskiya sosai wanda sunkayi kyau sosai. ©HausaLoaded …
A jiya ne dai maryam yahaya ta bayyana itace ranar haihuwar ta wanda shine daga cikin abokan sana'ar ta sunka halarta ga hotunan kar haka:- Tare da ado gwanja Tare da Aisha Humairah Tare da Maryam ab…
A gaskiya wannan wakar ta dadi sosai wanda a gaskiya zaku fahimci wannan shekarar tashi ce a fagen wakoki. Wanda daman kunsan shi lokaci haka yake idan kai ne yau , gobe ba kai bane to yanzu kam ta j…
Ai Sharin Dan Allah Saboda Sauran Al umma. Ayaba 1.🍌 🍌 Zuma ½ spoon Lemun tsami ½ spoon na ruwansa🍋 🍋 Ruwan Dumi moderate. YADDA AKE HADIN Za'a niqe ayabar har sai ta zamo kamar ruwa,sai a…
Kyawawan hotunan Nafisa Abdullahi yar kwalisa da ta fita kasar waje,wajen shakaShaƙ shine sunka burge muramu sosai. Nafisa Abdullahi ta zamo babbat jatuma a masana'antar kannywood wanda a black beaut…
Ke Duniya: Yar Aikin Gida Ta Aure Mata Miji Bayan Ta Tafi Kasa Mai Tsarki shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Hamisu Breaker - Amince Min Yar Baiwa ft. & KB International (Latest Hausa Music 2019) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Innalillahi wa inna'ilaihiraji'un cuta tayi tsanani an yanke kafar jarumi Sani Idris Moda shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Zulaihat Ibrahim, wacce aka fi sani da Zpreety, ta yi wata muhimmiyar magana akan motar da Adam Zango yace ya saya naira miliyan 23. Zulaihat wacce aka fi sani da …
Ko shakka babu, alamu na nuna yiwuwar dakatar da ci-gaba da aiwatar da sana’ar Adaidaita a fadin Jihar Kano baki daya, amma dai yanzu tukunna ba za mu ce komai ba a kan wannan sana’a da Matasan wanna…