Nan Jaruma Hadiza Gabon ce take tilasta Amina Amal ta karanta chats nasu domin mutane su san cewa Amina Amal ce ma take cewa tana sonta, ita bata taba neman Amina Amal da iskanci ba. ©HausaLoaded …
Nan Jaruma Hadiza Gabon ce take tilasta Amina Amal ta karanta chats nasu domin mutane su san cewa Amina Amal ce ma take cewa tana sonta, ita bata taba neman Amina Amal da iskanci ba. ©HausaLoaded …
Amina Amal kenan tana bawa Hadiza Gabon haquri bayan ta zarge ta da cewa tana neman ta da iskanki... Domin jin cikakken bayani daga jaruman guda biyu ©HausaLoaded …
Suna: Mijin Yayata Tsara Labari: Nura Mustafa Waye Kamfani: Intishar Multimedia Shiryawa: Rabi’u The King Umarni: Nura Mustafa Waye Jarumai: Ali Nuhu, Jamila Nagudu, Isa Adam, Fati Shu’uma, Rahma M.K…
ABINDA AKA YIWA WANNAN BAWAN ALLAH TA'ADDANCI NE AUDIO : HIRAR DA HABIBU NAKASARI Tun jiya da daddare na karanta wannan labarin a jaridar Rariya wasu azzalumai sun shiga gidan su wannan bawan Allah m…
Wani sabon bincike ya nuna cewa shaye-shaye abubuwa masu zaki (kayan zaki) kan iya haifar da matsalar bugun zuciya a jikin dan adam, da kuma matsalar gudanar jiki; matsalar da kan iya kawo mutuwa. Bi…
A lokacin Jonathan an ce gwamnati ce take kashe musulmai har ana huduba a masallatai malamai na kuka. Yanzu kowa ya yi shiru kamar mutanen Zamfara ba musulmai bane. Ra'ayin Sadiq Zazzabi ©HausaLoaded…
Na daya yin murmushi idan ka kalli fuskar matarka. Manzon Allah saw yace murmushinka a fuskar Dan uwanka sadaka ne. Tirmiziy Na biyu sunbatar mace idan zaka fita (kiss) Nana Aisha tace MANZON AL…
Wannan dai wasu sababbin hotunan shahararren mawaki ne hussaini danko da budurwa da zai aura nan gaba kada ina za'a daura aurensu Kamar haka:- 26/04/2019 Allah ya nuna mana wannan rana. ©HausaLoaded …
Daga Fulani Shuaibu JARIDAR DIMOKURADIYYA:Babban Abun da yake bani tsoro wani lokaci ya saka in zubar da hawaye shine, mafi yawancin Jarumai Mata na masanaantar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, …
Wannan wasu Zafaffan hotuna ne na jaruma Maryam weezery wanda sunka burge mutane. ©HausaLoaded …
1 - Ki zama kamar baiwa ga mijinki, sai shima ya zama kamar bawa a gare ki. 2 - Kada ki nisance shi, sai ya manta dake. 3 - Ki kiyaye masa hancin sa,jinsa, da ganinsa; kada ya shaki wani abu daga gar…
Ga dukkan alamu dai rikici ya sake bayyana karara tsakanin manyan taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Adam A. Zango. An jima ana ganin alamar hakan a cikin sakonnin da Adamun ke sakawa a shafukans…
Masha Allah da irin wannan sadaka da Allah ya baiwa jarumi Ramadan booth Allah ya raya bisa sunnah ya ha mahaifiyar yaron Lafiya. ©HausaLoaded …
Wannan abu dai duk ya faru yau ne da jarumar ta saki wadanan hotuna a shafinta na instagram. ©HausaLoaded …