DAGA IRO MAMMAN, Mujallar Fim DIMBIN fitattun jaruman masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood sun taya Maryam Booth baƙin cikin abin da ya faru gare ta na ɓullar wani guntun bidiyo inda aka gan ta …
DAGA IRO MAMMAN, Mujallar Fim DIMBIN fitattun jaruman masana'antar finafinan Hausa ta Kannywood sun taya Maryam Booth baƙin cikin abin da ya faru gare ta na ɓullar wani guntun bidiyo inda aka gan ta …
A ranar Alhamis din nan ne ta 6 ga watan Fabrairu, gidan talabijin na Africa Magic ya fitar da jerin sunayen fina-finai na masana’antar Afrika da za a zabi fim din da ya yi fice a nahiyar Afrika ciki…
Hotunan: Wannan Ai Rigar Mamace Wani Yacewa Fati Washa Da Yaga Tasanya Wasu Hotunanta Wannan wani hotone da jaruma hausa fim ta saki a shafinta instagram to hodon dai gaskiya ya janyo mata surutai as…
Wannan wata sabuwa waka da ada shaharren mawakin nan kuma fasihin yaro mai tasowa a fagen wakokin nanaye wanda yake cewa naya daga cikin mawakan kannywood. Wanda yayi featuring din aliyu Sharba da su…
To fa Shima malamin marar tsoro wanda yayi tsokaci akan abinda adam a zango yayi kwanakin bayya na yana bukatar mata masu shekaru kasa da sha takwas. Shine yayi maratani akan wannan bidiyon Tsiraici …
Bayan irin bayanai da suke yawo a kafaffen sada zumunta wanda Jarumar ke cewa shine yayi mata wannan bidiyo inda take fadin sunansa na asali wato Ibrahim Ahmad Rufai wanda mutane sun fi sanin sunansa…
A martaninta ga bidiyo Maryam Booth Tsirara da wasu ke watsawa, Amina Amal ta sake maimaita sakon da wani ya saka dake cewa watakila tun tuni Maryam ta yi laifinta kuma ta tubarwa Allah. Sakon ya kar…
Wata mata me shekaru 32, Chinwendu Chita ta rika lakawad mijinta, Okechukwu Chita dukan kawo wuka saboda ya kasa Yi mata ciki ta haihu Matar ta koka da cewa sun shafe shekaru da yawa tare da mijin na…
Jaruma Nafisa Abdullahi ta sha alwashin yin tumbur a duk lokacin da ta bushi iska. Ta bayyana haka ne a lokacin da masu bibiyan shafin ta na Twitter suka sakata a gaba kan matun kawar ta Maryam Booth…
Wanda shafin Hausaloaded ya kawo muku bayyaninta wanda daga ciki bazamu kara ko kare kalamai da ta wallafa a shafinta na instagram. "Assalam, ance Zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya. I have my re…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayar da maartani akan bidiyon abokiyar aikinta, Maryam Booth da aka watsa a shafukan sada zumunta tsirara. Nafisa ta bayyana cewa sun san wanda yayi …
* 'YANZU SHEKARA 3 DA YIN BIDIYON' SHUGABANNIN masana'antar finafinan Hausa su na taimaka wa jami'an tsaro domin kama wasu mutum biyu da ake zargi da ɗaukar wani hoton bidiyo na fitacciyar jaruma Mar…
MARYAM Booth ta ƙaryata mawaƙin hip-hop Ibrahim Rufa'i Balarabe, wanda aka fi sani da Deezell, a kan iƙirarin da ya yi a yau cewa ba ya da hannu wajen yaɗuwar bidiyon tsiraicin ta. bidiyon mai tsawon…
Jaruma maryam booth tayi magana ta farko akan wannan bidiyon Tsiraici nata da yake yawo a kafaffen sada zumunta. Ina a cikin jawabin tayi magana mai hikima zamu tsakuro muku kadan daga cikin abinda …
Bayan irin yada jita jita da mutane keyi a soshiyal midiya na cewa mawaki Deezell ne yayi wannan aika aika. Shima shine yayi rubutu mai zafi da kuma hikima da cikin kalamansa na a daina danganta shi …