MUSULUNCI A KASASHEN TURAI DA AMURKA Sunan Muhammadu Na Daga Cikin Sunaye Goma Da Aka Fi Radawa Sabbin Yaran Da Aka Haifa A Kasar Amurka Daga Ash-sheikh Ahmad Muhammad Gombe mazaunin Kasar Amurka A …
MUSULUNCI A KASASHEN TURAI DA AMURKA Sunan Muhammadu Na Daga Cikin Sunaye Goma Da Aka Fi Radawa Sabbin Yaran Da Aka Haifa A Kasar Amurka Daga Ash-sheikh Ahmad Muhammad Gombe mazaunin Kasar Amurka A …
A cikin shirin daga bakin mai ita jaridar bbchausa tayi hira da aina'u ade wanda ankafi sani laila inda a cikin tambayoyin idan ka sauraren su zaka sha dariya. Kuma zaka fahimci a wane irin abu take …
Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur…
Fitacciyar jaruma Fatima Muhammad wacce a ka dade ana damawa da ita a masana’antar kannywood da duk wata duniyar fina-finai hausa, Jarumar da ta fi kowacce jaruma fice, farin jini da kuma yawan maso…
Ali jita tare Buzu kaduna sun fitar da sabuwar wakar su mai suna "Hausa boy" wanda nasan zakuji dadin wannan waka. Download and enjoy. Download Audio Now Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com ©Hausa…
Wannan dai abun ya faru ne bayan tayi posting a shafinta na instagram da cewa Allah yayiwa mahaifinta rasuwa shine wasu masu yi mata ta'aziyya suna cewa babu kyau tayi hoto da gawa. Nan take tayi rub…
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa ya bayyana cewa bai taba karbar fansho a matsayinsa na tsohon gwamna ba. Ya bayyana haka ne a tattaunawa da BBC ta yi da shi a cikin shirin Ra'ay…
Innadillahi wa’inna ilaihi raji’un,a yau da safen nan muna samu labarin rasuwar mahaifin jaruma hafsat idris barauniya wato Allah yayiwa mallam idris rasuwa a yau kamar yadda jarumar tayi posting a s…
Jarumar Fim, Hadiza Gabon Ta Tallafawa Wasu Matasa Masu Tallar Kosai Da Jari Jarumar finafinan Hausa, Hadiza Aliyu Gabon ta tallafawa wasu matasa masu sana'ar tuya kosai mazauna Tudun Maliki dake bir…
Illolin Da Suke Tattare Da Auren Dole: Auren dole akasar Hausa, aure ne da akeyiwa yarinya(budurwa) ba tare da tana so ba, wato atursasa mata auren wani wanda ba shi ne zabinta ba, kuma a mafi yawanc…
image ©HTDL A hirar da ta yi da BBC a shirin daga bakin mai ita, Jarumar fina-Finan Hausa Aina'u Ade wadda aka fi sani da Laila ta amsa wasu tambayoyi ciki hadda waye saurayinta a Kannwood inda tace …
Wata fitsararriyar tauraruwar fina-finan Kudu me suna Etinosa da a kwanakinnan ta wulakanta littafin Baibul ta hanyar yin amfani dashi a matsayin abin kakkabe tokar taba ta sha alwashin wulakanta Qur…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan zaafafan hotunan nata data ke wanka a wani kudiffin Ninqaya, hotunan sun dauki hankula. images ©HTDL…
A kwanan baya labarai da dama a soshiyal midiya sunyi ta yawo cewa an nura Hussaini ne anka baiwa mukamin Kwamishinan Kudi da tsare tsare. To shine jarumin yafi yayi magana da bakinsa cewa ba shi ban…
JARIDAR DIMOKURADIYYA:Wallahi Allah ni Budurwa ce amma tsakani da Allah ni da Namiji ce da bazan Auri Budurwa ba Bazawara zan Aura. Wata Budurwa Yar kimanin Shekaru Goma sha Tara 19 mai suna Zainab A…