Wasu hakimai 11 da suka fada arkashin sabbin masarautun da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kirkira sun halarci hawan Sallah na yammacin ranar Litinin a masarautar sarkin birnin K…
Wasu hakimai 11 da suka fada arkashin sabbin masarautun da gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kirkira sun halarci hawan Sallah na yammacin ranar Litinin a masarautar sarkin birnin K…
A jiya Litinin ne Mai Martaba Sarkin Bichi, Alh. Aminu Ado Bayero, ya naɗa fitaccen mawaƙi Aminuddeen Ladan Abubakar (ALA) sarautar Ɗan Amanar Bichi. Sources Dokin karfe Wannan shi ne naɗin sarauta n…
Zafafan Hotunan Wankan Sallah Na Maryam Yahaya Domin Duba Wannan Post Din Sai Ku Shiga Rubutun Dake Kasa Zafafan Hotunan Wankan Sallah Na Maryam Yahaya Ku kAsance A Babban Shafin Mu Wato ArewaFresh.Co…
Wannan wasu zafaffan hotunan zaffafan hotunan Maryam yahya ne a garin gusau zamfara state,wajen wasan sallah bana. Wanda a cikin hotunan zakuga abokin aikinta saifullahi tare sun kaje. ©HausaLoaded …
Mun samu labari cewa ‘Diyar babban Mai kudin Najeriya Aliko Dangote watau Fatima Dangote, ta samu karuwa inda ta haifi jaririya. Jaridar The Cable ta rahoto wannan labari 12 ga Agusta, 2019. Da alam…
Abin Mamaki Garin Da Babu Maza Sai Mata Magajin garin Miejsce Odrzanskie, wani kauye a kudancin Poland ya yi alkawarin bai wa duk ma’auratan da suka haifi da namiji gagarumar kyauta. Wakiliyar BBC, Mi…
Daga Datti Assalafiy Wannan da kuke gani sunansa Sadik Sani Sadik, fitaccen jarumin 'dan wasan kwaikwayo na hausa, yau kusan kwanaki 10 yana birnin Maiduguri jihar Borno, kullun tare da shi ake gabat…
Wakar Mahaifiya tana da matukar darussa sosai a cikinta wandfa a gaskiya abdul d one yayi matukar kokari wajen irin nuna kadan daga cikin abubuwan da Mahaifiya take a matsayin duk dan adam. Da kuma i…
Dalibin Makaranta Ya Diraka Ma Wata Malama ‘Yar Bautar Kasa Ciki Wani dalibi a wata karamar makarantar sakandire da aka sakaya sunanta a jihar Abiya ya dirkawa wata budurwa mai yiwa kasa hidama karkas…
Ba wannan ne karon farko ba a cikin makwannin da suka gabata da aka kaddamar da maudu'in neman a kori Lampard a Chelsea a Twitter. Maudu'in #LampardOut a Twitter da aka kaddamar ya ja hankali bayan M…
Wannan wani sabon rikici ne da ya ɓarke tsakanin muneerat Abdulsalam da mawaki misbahu m ahamd wanda muka kawo muku video domin jin murya kowane daga cikinsu. Wanda muneerat tayi martani ne akan kala…
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya umarci hakimai 36 daga cikin 44 da ke jihar Kano da su kaurace wa hawan Daushe da ake yi a cikin birnin Kano. Umarnin gwamnatin jihar ya saba wa s…
Sauke Videon Wakar Nazifi Asnanic Tare Da SalseFateee, Videon Waka Mai Taken Hello Videon Wakar Ta Tsaru Kuma Tayi Kyau sosai, Saboda Yanayin Dauka Tare Da Wajen Da Akayi Aikin Videon, Jaruman Ma Da …
Batun Cewa Hadiza Gabon Da Maryam Yahaya Karuwai Ne Karya Ne – Tanimu Akawu Tanimu Akawu daya ne daga cikin dattawa a masana’antar fina-finan Hausa, a kwanakin nan labari ya rika yawo a kafafen sada z…
Assalamu alaikum warahamatullah a madadin shafin Hausaloaded blog da mabiyansa nayiwa al'ummar musulmi duniya barka da sallah da fatan kowa yayi Sallah lafiya Allah ya maimaitamuna amen. Bayan hakan …