Kafin mu shiga cikin bayani ya kamata mu san shin wace ce bazawar, budurwa da kuma wacce ta girmi mijinta. Bazawara dai ita ce matar auren da suka rabu da mijinta sanadiyyar mutuwa ko kuma rabuwa. Bu…
Kafin mu shiga cikin bayani ya kamata mu san shin wace ce bazawar, budurwa da kuma wacce ta girmi mijinta. Bazawara dai ita ce matar auren da suka rabu da mijinta sanadiyyar mutuwa ko kuma rabuwa. Bu…
Ba zan iya fitowa karuwa a fim ba-Hafsat Barauniya Hafsat Idris wacce akafi sani da Hafsat Barauniya, Jaruma ce da Duniyar Kannywood ke ya yinta, wanda cikin kankanen lokaci sunanta ya karaɗe kowane l…
Wasu mazan suna fadawa neman mata ne, saboda sun auri ballagaza shashashar mace, wacce ba ta iya zaman aure ba, wacce ba ta iya kissa da tarairaya ba. Wacce ba ta san me rayuwar aure ya kunsa ba. Ita…
Jaruma Rahama Sadau Kenan. wani Nigerian Film Na Kudu Rahama Sadau, Yakubu Mohammed za su fito a wani sabon kayataccen Fim na turanci Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Rahama Sadau za ta …
Isah Ayagi - Matsalar So (Official HD Video) shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Safiyar Yau Minister Dr Isa Pantami Yasaki Bidiyo Me Zafi Akan Mutanen..... shiga kan wannan jan rubutun dake kasa domin saukarda videon zuwa kan wayarku ku kalla. Download Video Now…
Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta barka da shiga sabon wata sannan ta musu fatan Alheri.…
Tauraron dan kwallon kasar Kamaru, Clinton N'jie ya bayyanawa Duniya kanshi a shafin Snapchat yayin da yake lalata da wata mata da ba'a san ko wacece ba. Saidai daga baya dan wasan wanda tsohon dan w…
-Shugaba Buhari ya fadi adadin mutanen da gwamnatinsa ta tsamo daga halin matsanancin talauci a Najeriya -Shugaban Najeriya wanda Boss Mustapha ya wakilta a wurin taron Kungiyar ILO ya ce mutum miliy…
Wani kwararren likitan mata dake asibitin kasa dake Abuja Chris Agboghoroma ya bayyana cewa yawan saduwa da namiji ga mace mai ciki musamman lokacin da ta kusa haihuwa na taimakawa wajen hanzarta kaw…
Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance da…
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya ya bayyana shugabannin arewa da malamai a matsayin munafukai - Tsohon Sanatan yayi wannan maganar ne bayan gwamnati ta bayyana kungiyar 'yan Shi'a a matsayin 'yan ta'…
Shahararren malamin addinin Islama sheikh mufti menk yayi kalamai masu hikima da nuna farin ciki da taya murna ga abokinsa Dr isah ali Pantami na samun kujerar minista a Nigeria. A cikin kalaman mala…
kada ki kuskura kibar kafarki da kaushi.ko faso.zanin gadonki ya dinga kama kafarki.wasu zasu ce akwai faso na.ciwo wasu kuma suce fatarsu ce mai gautsi.to ai ana neman maganin kaushi da fatso.akw…