Wannan wani kamfanin mai zaman kansa na dauka hoto mai suna bash studio ya dauki wannan hotunan na jaruma maryam booth. Shine munka kawo muku wannan kyawawan Hotunan. ©HausaLoaded …
Wannan wani kamfanin mai zaman kansa na dauka hoto mai suna bash studio ya dauki wannan hotunan na jaruma maryam booth. Shine munka kawo muku wannan kyawawan Hotunan. ©HausaLoaded …
WATA TSIYA SAI A NIJERIYA Daga Aliyu Ahmad Cibiyar kula da wutar lantarkin Nijeriya ta sanar da labarin aukuwar wani al'amari mai kama da al'amara, wato bacewar wasu kayayyakin wutar lantarki da gwam…
Hamshakin Dankasuwa kuma mutum mafi arziki a nahiyar Afirka Aliko Dangote, ya sha alwashin sayen kowacce kwallo daya da kungiyar kwallon kafar Najeriya ta zura a akan Dalar Amurka $50,000 daidai da N…
A yau munzo muku da sababbin hotunan jaruma sapina maru babbar mai shirya fina finai da kuma jaruma a masana'antar kannywood. ©HausaLoaded …
Daga Anas Saminu Ja'en Lamarin ya faru ne a nan jihar Kano kamar yadda na bibiyi ainihin abun an shaida min cewar Mallam Aliyu Ibrahim Fayan-fayan malamin makarantar firamare ne a Dambatta, inda a d…
Kotun koli ta birnin New York ta bayar da umarnin sayar da wasikar da shahararren mawakin nan na kasar Amurka Tupac ya aikawa Madonna - A cikin wasikar Tupac ya bukaci cewar yana so alakarsa da Madon…
A wa’azin da gidan Rediyon DALA FM ke sa wa kowacce safiya na Malamin Hadisi Dakta Ahmad Ibrahim BUK, a safiyar Larabar da ta gabata ya yi jan hankali ne bisa dalilin da ya hana mu samun kwanciyar h…
Hadakar Kungiyoyi Masu Tantance Wakar Da tafi Kowa ce, Waka Fice A Shekara Sun Bayyana Wakar Da Tijjani Gandu Ya yiwa Dan Takarar Gwamna Jihar Kano Mai Taken ABBA GIDA GIDA ABBA Amatsayin Wakar Da t…
dan kina goge haqorinki sau biyu a rana zai yi haske kamar hakaA wannan makon na kawo miki bayanin yadda za ki lura da hakorinki, wato- cire dattin hakori da kuma kara wa hakorinki fari da kuma lafiy…
Ka samo ganyen Ogu (wata ciyawa ce dake fitowa a yankin kudancin Nigeria) da kuma ganyen Zogale. Ka hadasu waje guda. (Amma Ogu din yafi yawa). Sai kayi blending dinsu (wato markadawa) gaba daya ka …
Wata babbar kungiya dake fafutukar wanzar da zaman lafiya a Kaduna ta karrama Dr Ahmad Gumi - Kungiyar ta bayyana cewa sun zabi Ahmad Gumi ne saboda jajircewar shi da kuma fadar gaskiyarsa ba tare da…
Lai Mohammed, Fashola, Hadi Sirika, Amaechi, Zainab Shamsuna, Darlung, Onu Na Daga Cikin Tsoffin Ministoci 15 Da Buhari Zai Sake Ba Su Mukamin Minista Kachikwu, Aregbesola, Adebayo, Ambode su ma sun …
Wani labari da ya bazu a shafin sada zumunta na Twitter ya nuna yadda wani shugaban makaranta ya kori wata 'yar bautar kasa saboda taki yadda ya kwanta da ita - Budurwar ta bayyana cewa mutumin yayi …
A shekara jiya ne dai marubuciyar kuma mai taimako wajen taimakawa marar lafiya da gidauniyar taimako da samun juna biyu. Wanda yanzu haka kuma tana cikin koshin lafiya da yan biyu da Allah ya albark…
An bayyana kisan maza da mata ke yi a Kano da cewar ba sabon abu bane, wata al'ada ce wacce ta dade a tsakanin Mata a Kano. Bayanin haka ya fito ne daga bakin wani Dattijo mazaunin garin Kaduna mai s…