Matar wadda ta hada kai da wasu maza biyu masu suna Garba Hassan da Sahabi Garba, suna zaune ne a Sabon Gari dake gundumar Illo a karamar hukumar Bagudu ta jihar Kebbi. Majiyarmu ta samu daga faceboo…
Matar wadda ta hada kai da wasu maza biyu masu suna Garba Hassan da Sahabi Garba, suna zaune ne a Sabon Gari dake gundumar Illo a karamar hukumar Bagudu ta jihar Kebbi. Majiyarmu ta samu daga faceboo…
Diyyar naira tiriliyan 3.2 da kotun London ta kakaba wa Najeriya za ta shafi duk wani dan Najeriya, domin kowa sai ya ji a jikin sa. Wannan jawabi ya fito ne daga bakin Ministar Harkokin Kudade, Zain…
Jerin Manyan ‘Yan Matan Hausa Film Guda 8 Da Basu Taba Yin Aure Ba Jerin Manyan ‘Yan Matan Hausa Film Guda 8 Da Basu Taba Yin Aure Ba 1. Hadiza Gabon 2. Amina Amal 3. Maryam Yahaya 4. Aisha Tsamiya 5.…
Shugaban hukumar tace finafinai da dab'i ta jihar Kano Malam Islamil Na Abba Afakallah, a jiya Litinin ya jagoranci taron duk masu ruwa da tsaki na masu harkokin sana'ar finafinan Hausa da mawaka. In…
Tofa Rahama Sadau Tana Amfani Da Mazaunan Roba Wajen Daukar Hoto 🤣 Wata sabuwa: Mujallar fim Ta kalubalanci Rahama Sadau Da Amfani Da mazaunan Roba a Wani Hoto Da Ta Dauka Mujallar fim ta Kannywood t…
Mujallar fim ta Kannywood ta kalubalanci fitacciyar jaruma Rahama Sadau da amfani da mazaunai na roba - Mujallar ta kulabalanci jarumar ne a wani hoton ta da ta wallafa a shafinta watannin baya da su…
A ciki: 1. ZPreety: Hira da Zulaihat Ibrahim, jaruma 'yar Zuru wadda ta mamaye soshiyal midiya da bidiyoyin barkwanci 2. Abin da ya sa baba na ya saki Dawayya - Aisha Teku 3. Kama 'yan fim irin su Su…
Ina Mafita Kan Yawaitar Madigo Cikin Al’ummarmu? By UMAR MUHSIN CIROMA - Tasowarmu mu na kanana cikin al’umma mun ga iyayenmu da sauran magabata suna da aure. Kowa da mahaifinsa da mahaifiyarsa. Hak…
Bayan cin zarafin da aka mai da nuna wariyar launin fata sanadiyyar barar da bugun daga kai sai me tsaron gida da yayi a wasan da Manchester United ta buga kunnen doki da kungiyar Wolves,Pogba ya may…
Alhamdulillahi a yau mun kawo muku hotunan diyar sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar na ukku wanda bamu kawo muku a bayya ba. Shafin Hausaloaded yana baku hakuri na rashin kawo muku wannna hotuna cikin lok…
1. TSAIDA BUGUN ZUCIYA:- bugun zuciya shike gyara dumin jiki da daidaita numfashi to ruwan sanyi yana sa bugun zuciya ya rika raguwa har takai ga tsayawa. Ko kunsan yawancin yan film na kasar indiya …
Masha Allah Muna kars godewa Allah (S.W.T) Da ya baiwa kasarmu Nijeriya wannan daraja Allah ya gafartamuna. Mun kawo muku wannan bidiyo da Minista Sheikh ali isa Pantami ke bayyansu baiwa da daraja …
Jaruma a masana’antar Kannywood, Hadiza Gabon, ta aike da sakon gudunmawa ga mutumin nan da hotunansa suke ta yawo a kafafen sadarwa na zamani, Malam Abba Potiskum, bisa lalurar ambaliyar ruwa da ta …