Idan ka daki matarka ta aure riban me zaka samu kuma dadin me zakaji, wani cigaba zaka samu? Idan kaji labarin mijin mahaifiyarka ( mahaifinka ko wanda ba shi ya haifeka ba) ya daki mahaifiyarka ya z…
Idan ka daki matarka ta aure riban me zaka samu kuma dadin me zakaji, wani cigaba zaka samu? Idan kaji labarin mijin mahaifiyarka ( mahaifinka ko wanda ba shi ya haifeka ba) ya daki mahaifiyarka ya z…
A cigaba da yaki da aiyukan 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ragowar aiyukan ta'addanci a jihar Katsina, dakarun rundunar soji ta 17, a karkashin atisayen 'Harbin Kunama III' ta samu nasarar…
Wannan labarin nasan wasu na sane wasu kuma sun jima rabon da su ga hotunan wannan fauziFa Aliyu wanda anka fi sani da fauziFa mai kyau tare da abokiyarta Hadiza Aliyu Gabon. ©HausaLoaded …
Daga Imam A Saleh Tun jiya lokacin da muka samu labarin faruwar wannan mummunan al’amari tsakanin wani magidanci Sa’idu Musa da ake zargin mai dakin sa Fatima Musa Hamza ta burma masa wuka watanni s…
Wannan wasu sababbin hotunan rahama sadau ne wanda tayi fitar tare da abokinta na sadiq sani sadiq a duniyar instagram. ©HausaLoaded …
Lokaci zuwa lokaci wasu mabiya taurarin fina-finan Hausa a shafukan sada zumunta sukan bijiro musu da maganar yayin da wasu ke bada amsa wasu kuwa basa kula mutum. Bayan saka wasu kayatattun hotunant…
"Wannan yarinyar kanwa tace, wallahi mutumin nan azzalumi ne. Kuma self defense tajeyi har tayi stabbing dinsa. Yanda ma akayi ta samu wukar dukanta yakeyi kamar zai kasheta ta samu ta kwace ta shiga…
Da akwai wasu halaye da dabi'u da mata da dama suke aikatawa wadanda suna iya cutarda gabansu sannu a hankali basu sani ba. Akasarin mata da suke aikata wadannan dabi'un ko dai suna sane suke aikataw…
GARGADI!!! Gada ka/ki karanta idan bakuda AURE Ana samun wani lokutan guda daga cikin ma'aurata macen ko namijin na sha'awar jima'i amma kuma guda na gajiye. Wasu lokutan ma dukkaninsu biyun a gajiye…
Masha Allah a yau ma hausaloaded ta kawo muku hotunan wasu tsofaffin matan kannywood da kunka dade baku ga hotunansu a wajen addu'a sunan abokiya sana'arsu da mijinta yarima shetima. Mafam korede da …
Akwai alamun cewa Shugaban Kasa Muhmmadu Buhari zai aikewa Majalisar Dattawa sunayen ministocinsu domin tantancesu a watan Yuli inji wani bincike da Sunday Punch ta gudanar. Wani tsohon ministan da y…
Wani labari da ke yawo a kafafen yada labarai da sada zumunta na nuni da cewa wata majiya mai karfi da ke da kusanci da fadar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa shugaba Buhari na shirin…
Wannan wata waka ce wanda babban Jarumi kuma mawaki adam a zango ya fitar da Audio din ta kwanaki sai gashi kwatsam jiya ya fitar da bidiyo wannan waka a shafinsa na Youtube. Wanda shine munka kawo m…