Wannan ida shine karshin yadda ta kaya da Mansurah Isah da yan damfara wanda a turanci aka kira yan "Yahoo" wanda sunkayi barazanar kasheta ko ta biya kudin fansa $1500 dalar Amurika.

Wanda idan baku manta ba shafin Hausaloaded blog ya kawo muku labarin satin da ya gabaya to a yau munzo muku da bidiyo daga bakin tsohuwar jarumar kuma matar jarumin shirya finafinai hausa na kannywood wato Sani Musa danja.
Ga bidiyon nan kasa.





©HausaLoaded

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top